Amarya Ta Bayyana A Wajan Bikinta Da Nikabi A Kano


1 510

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Ahmad M Deedat

Jiya Asabar cikin birnin Kano, aka daura auren wata baiwar Allah, mai suffofin yan’aljanna. Mace ce mai ilimin boko matakin digiri, hadi da na addini.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 607

- Advertisement -

Kun san yadda bikin ya kasance?

An yi Walima mata zalla babu gardi ko guda daya. Amarya ta yi shigar mutunci har da nikabi. Ba wai iya nan ba, sai da aka yi wa’azi mai ratsa jiki a wajen walimar.

Sannan aka dan yi rawa kadan kamar yadda shari’a ta sahalewa mata suyi lokacin.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.