ALLAHU AKBAR: Fulani Sama Da Dubu Daya Sun Ajiye Makamai A Daya Daga Cikin Rugagen Da Sheik Ahmad Gumi Ya Je Da’awa
Mufti Sheikh Dr Ahmad Gumi kenan jiya a dajin Kidandan wanda ya hada dajin Giwa da Birnin Gwari a wajen yada dawa’a ga Fulani mazauna kauyuka. Inda rahotanni suka nuna cewa Fulani sama da dubu sun ajiye makamansu.
Allah Ya sakawa Malam da alkairi, Ya kuma tsare mana shi. Amin.