Allah yayiwa mahaifin tsohon Gwamnan Kano kuma Shugaban Dariqar Kwankwasiyya na Kasa Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso rasuwa. Mun sami wannan rahoto ne daga bakin me magama da tsohon Gwamnan inda ya wallata wannan sakon rasuwar a shafinsa na facebook kamar haka.
Allah yayiwa mahaifin Jagoranmu Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Rasuwa, Allah Ubangiji Ya Jikansa Da Rahama Ameen, Allah Yasa Mutuwa Hutuce a Gareshi Ameen, Allah Ya Jikan Dukanin Musulmi Ameen. 😭😭😭