INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJU’UN
ALLAH yayiwa Ibrahim Salihu Sagir Takai Rasuwa Da ga dan Takarar Gwamnan Kano Malam Salihu Sagir Takai.
Za’ai Jana’izar sa Gobe 21/8/2017 Agidan Mal.
Salihu Sagir Takai dake ‘yan Kaba da Misalin karfe 8:00 na Safe.
ALLAH Ubangiji kaimasa Rahama kasa yahuta kakyauta namu Zuwan Ameen
Sanarwa Daga Shamsuddeen Hamisu Maishinku
Add Comment