Allah yayiwa tsohon shugaban kasar Nigeria rasuwa Alhaji Shehu Usman Shagari ya rasu bayan gajeriyar jinya a wanii asibiti dake abuja yau jumaa ya rasu yana da shekara 93 a duniya mun sami sanarwar rasuwar ne ta bakin jikanshi Bello Shagari wanda ya bayyana rasuwar kakan nasa a kafar sadawar ta Twitter inda yake cewa
Na yi nadama da nuna mutuwar kakana, H.E Alhaji Shehu Shagari, wanda ya mutu a yanzu bayan rashin lafiya a asibiti abuja
- Advertisement -
ya rasu yana da sheka 93
I regret announcing the death of my grandfather, H.E Alhaji Shehu Shagari, who died right now after brief illness at the National hospital, Abuja.
— Bello Shagari (@Belshagy) December 28, 2018