Babbar Jaruma Kannywood Rahama Sadau Tayiwa Access Bank Allah Ya Isa.
Babbar Jarumar Ta Wallafa a Shafinta Na Manhajar Twitter, Inda Ta Bayyana Bakin Cikin Abinda Sukai Mata.
Inda Ta Rubuta:
What Access bank did to me ba, tsakanina dasu sai dai Allah ya isa ban yafe ba, duniya da Lahira…😤😢🥺😭😠
— Rahama Sadau ✨ (@Rahma_sadau) March 28, 2022
Jarumar Ta Bayyana Abunda Sukai Mata, Ta Barsu Da Allah. Wanda Shi Kadaine Zai Iya Kwatar Mata Hakkinta a Ranar Lahira.
Max Gabari Yayi Amfani Da Muryarsa Me Daraja Wajen Jawo Hankalin Access Bank Din, Inda SU Kuma Basuyi Kasa A Guiwa Ba Suka Maida Martani.
Sai Dai Ita RAHAMA Din Tace Kawai Ta Barsu Da Allah, Inda Take Mayarwa Da Max Gabari..
Shin Wannan Bank Din Na Access Kuma Suna Ci Muku Tuwo a Kwarya ?
Add Comment