-Advertisement-


[Albums] Nura M Inuwa -Ango Da Mai Zamani Sun Fito


1 25,045

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Assalamu alaikum kuna ina masoya Nura M Inuwa kuzo ga naku ya iso kasuwa, kun dade kuna jira wannan kundin wakokin babban mawaki nura m inuwa ya zo a ranar 23/01/2019.

Download Ango Album Complete 2019

Download Mai Zamani Album Complete 2019

Nasan kun dade kuna jira ga sanarwa da muka samu.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 6

-Advertisement-

annur_h_abnur

Alhamdulillahi Rabbil Alameen!Tabbas duk abun da aka sakawa lokaci zaizo ya wuce har ya zama tarihi.

Muna qara godiya ga Allah S.W.T daya nuna mana wannan rana,sannan muna qara godiya ga masoya dangane da qoqarin da sukeyi wajen bibiya da yi mana fatan alkhairi har ma da hakurin jiran da sukeyi kafin albums su pito kasuwa.

Ina amfani da wannan dama na shedawa masu saurararo cewa a yau Laraba 23-01-2019 albums din Ango da Mai zamani sun pita kasuwa.

Zaku iya samu a duk wata kasuwar CD ko wajen masu siyar da CD.

Kuma ina yiwa masu sauraro albishir cewa zasu ji sababbin abubuwa wadanda suka hada da Fadakarwa,

Nishadi,Soyayya da kuma Wasa kwakwalwa.Muna yiwa kowa fatan alkhairi, Allah ya barmu tare cikin kaunar Juna,Ameen. @nura_m_inuwa

Ga kadan daga cikin wakar album din wace ya karayi ta yabon Ma’aiki Allah Annabinmu Annabi Muhd (S.A.W)

1. Labaika Ya Ma’aikin Allah:-
DOWNLOAD MP3

Kada ku manta kuje kasuwa mafi kusa daku domin kusiyo naku 

View this post on Instagram

Alhamdulillahi Rabbil Alameen!Tabbas duk abun da aka sakawa lokaci zaizo ya wuce har ya zama tarihi.Muna qara godiya ga Allah S.W.T daya nuna mana wannan rana,sannan muna qara godiya ga masoya dangane da qoqarin da sukeyi wajen bibiya da yi mana fatan alkhairi har ma da hakurin jiran da sukeyi kafin albums su pito kasuwa. Ina amfani da wannan dama na shedawa masu saurararo cewa a yau Laraba 23-01-2019 albums din Ango da Mai zamani sun pita kasuwa.Zaku iya samu a duk wata kasuwar CD ko wajen masu siyar da CD.Kuma ina yiwa masu sauraro albishir cewa zasu ji sababbin abubuwa wadanda suka hada da Fadakarwa,Nishadi,Soyayya da kuma Wasa kwakwalwa.Muna yiwa kowa fatan alkhairi, Allah ya barmu tare cikin kaunar Juna,Ameen. @nura_m_inuwa @abba_aminu_ @real_ibrahim_fasaha_abnur @real_abdul_smart @ameen_a_zango @umar_makosa_kebbi @nura_maza_official @sayyadgadankaya @real_dansaurayee @saniyo_official @abdulamart_mai_kwashewa @mahmoud__abnur @zeeber01 @nafiu_gwammaja @masoyan_m_inuwa @garkuwaofficial

A post shared by Annur H. Suleiman (@annur_h_abnur) on

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

1 Comment
  1. usman abdullahi says

    Allah ya qara basira

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.