[Album Trailer] Umar Uk -Kamar Da Wasa Album

0 3,451

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Tallan sabon kudin wakoki na matashin mawaki umar uke mai suna ” Kamar Da Wasa Da Kuma Amarya ” to kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga wani kundi daga bakin mawakin domin nishadantar daku da wakokinsa na hausa.

To mawakin yazo da shima nasa salon domin duk ya nishadantar da ko masoya da kuma amare da angwaye, kai bama iya nan ya tsaya ba har da fadakarwa tare da wa’azantar wa duk a ciki.

Shidai wannan kudin bara dai na bari kuji daga bakin mawakin.

 

Related Posts
1 of 6

Kamar Da Wasa Album Jingle

File Type:- [ Audio ]
File Folder:- [ ]
File Size [ 0.00 KB ]
Uploaded Date [ April 5, 2020 ]
Downloads [ 3433 ]
Download

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: