Tallan Sabon kundin wakokin namawaki kuma makadi Nazeer Mai Atampa tare da wamki Umar M shareef mai suna ” Kece Sanadi ” wanda kusan dai wanda yaja ragamar wakokin shine nazeer,
Mawakin yazo muku da dada dan wakokin domin ya nishadantar daku, kudin yana dauko da wakoki kusan guda 15 duk domin ku.
Wanna kundin yana nan fitowa nan ba da jimawa ba insha Allahu zaku iya nemansa a kasuwani mafi kusa daku domin kuji mai ya kunsa.
GA TALLAN DOMIN Kuji daga bakin mawakin.
1. Kece Sanadi Album Tarilar:-
DOWNLOAD MP3
Wannan wakokin sunyi dadi sosai
Allah ya Kara basira