Tallan sabon kundin wakokin daga bakin manyan mawaka na Ahmad I. Ahmad mai suna ” Abar Ambato Album ” wanna tallan ya hada da mawaki hamisu breaker, isah ayagi, baban fati,
Kai wannan kundin zai zo muku da wakokin da nasan zakuji dadinsu sosai domin kuwa an tsarosu domin nishadantar daku a koda yaushe.
Bara na barku haka kuji abinda wakan ke cewa a cikin wannan kundin wakar.
Ku Jira wannan kundin zai zomuku a wannan shafin ranar 10 ga wannan wata insha Allahu
1. Hamisu Breaker:-
DOWNLOAD MP3
2. Isah Ayagi:-
DOWNLOAD MP3
3. Baban Fati:-
DOWNLOAD MP3