Sabon Album din mawaki ali show kenan mai suna ” Hummainah ” Mai dauke da wakoki guda goma sha daya 11 wanda ya yi muku domin ku masoya jin wakokin hausa nanaye musamman wan suke gida nigeria dama na waje.
Gaskiya wakokin sunyi dadi sosai dan yadda yayi salon wakokin.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR HUMMAINAH:-
– Ahh kyakyawar diya
– Mai kyan zuciya
– Banga kamarki baa
– Hummainah gimbiya
– Sannu balarabiyya
– Karki ya dani
– Zanzo ki tafi dani
– Kuma ki mini izzini komai kikeso zanayi
– Ahh wace nake kira hummaina
– Ita nawa rikon sakaina
– Waiwoni duniya idanna tuno hakan sai na fashe da kuka
GA WAKOKIN KAMAR HAKA:-
1- Budurwar wawa
2- Basaja Ga Da Ga
3- Karshen Zance
4- Yar Makaranta
5- Furicin Zuci
6- Zainabu
7- Rashinki
8- Hummainah
9- Maganar Ciki
10- Auren Wisdon
11- Kisan Baki
Dan Allah Ina tambayar Wani Waka da Ali show yayi na allurar rigakafi
Dan miye sunan Waka idan Kuma da akwai maishi yaturamin Dan Allah