Akwai Yuwuwar Kasar Dubai Ta Taimakama Atiku A Zaben 2019

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Atiku Abubakar mutum ne wanda yake da matukar tasiri a kasar Dubai saboda karfin tattalin arziki da yake dashi a kasar ta Dubai, Dubai itace daular larabawa kuma kasar da tazamo cibiyar kasuwanci na larabawa, akwai manyan masana’antu a Kasar, kashi 10 cikin 100 na manyan masana’antu da ake dasu a kasar Dubai Atiku Abubakar yana da hannun jari a ciki Wannan yasa Atiku yake da matukar tasiri a Kasar,

Shugaban kasar Dubai kuma babban basaraken kasar Sarki Rashid Muhammad Almakhtum yana matuqar ji da Atiku Abubakar,

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

‘Yan Shi’a Sunyi Fito-Na-Fito da Jami’an…

1 of 661

Hakanema Yasa Ake Hasashen Kasarta Dubai Na Iya Tallafama Atiku Da Duk Wani Tallafi Dayake Bukata…..

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: