Get New DJ Mixes

Advertise With Us

 

MAHIMMANCIN TALLATA HAJAR  KA A SHAFUKAN YANAR GIZO

Assalamu alaikum.

1- Kusan yanzu mutane sun koma amfani da yanar gizo gizo wajen harkokin su na  yau da kullum.

2- Kuma yanzu kowa ya waye zakaga wasu basa da rediyo ko talabijin ko yaushe suna shafukan yanar gizo gizo kamar, Facebok, WhatsApp, Website, Instagram, Twitter, da dai sauransu.

3- Siye da sayarwa cikin sauki tallata hajarka inda duniya zata gani sai shafukan yanar gizo

4- Kuma Idan zaku bada tallan ku duba kuga shafukan da sukafi karbuwa a yanar gizo gizo ba wai kananu ba.

5- Kusan za kaga wasu shafukan suna cewa shafukansu manyane amma kuma ba manya bane kananune

6- Ya kamata kuyi bincike akan shafukan da zaku bawa  ku tallan hajar ku

Kuma Insha Allahu Zakuga Amfanin Abun musamman yan kasuwarmu na Arewa Dama Na Wasu Kasashen.

Kuma  wannnan kamfani zai  tsaya tsayin daka domin  muga kaya sun iso gareka a duk in da kake a fadin duniyar nan.Sanna zamu tabbatar da cewa ba a  sami matsala ba tsakanin me kaya da kuma me siyan kayan.

MATSAYIN WANNA SHAFI A FADIN DUNIYA

1- Wannan shafi yanzu haka munyi masa rigistar kamfani wato CRC

2- Kuma kada ka taba tunanin zaka samu matsala damu wajan cuta

3- Girman Shafinmu a duniya Site Rank

4- Sannan Munda manyan shafuka na sada zumunta domin tallatama kayanka

RC No, 2649328

TIN No,22228494

Whatsapp/Call: 08134207180, 08065956435, 08148337698

FaceBook Page: ArewaBlog NG

Twitter: @arewablogg

Instagram: @arewablogg

E-mail: [email protected]

Sai Munjiku