MENENE HAKURI?
Wata rana an Tambayi Annabi {S.A.W} cewa mene ne ”HAKURI”?
Sai Annabi (S.A.W) yace:
{1} Juriya kan bakin ciki.
{2} Yin raha ga makiyi.
{3} Barin mummunan zato.
{4} Cire girman kai.
{5} Karbar uzuri a gurin da kasan babu
gaskiya.
{6} Hakuri a inda kake da karfin
ramawa.
{7} Yafiya ga wanda ya cuce ka.
{8} Kyautatawa ga wanda ya kyautata maka.
Ya ALLAH ka bamu ikon kamantawa.
Haiman Khan Raees @HaimanRaees
Add Comment