SHAWARAR DA ANNABI YA BAMU GAME DA AURAN MACE TA GARI????
Annabi (s.a.w) yace ana auren mace saboda abubuwa guda hudu:.
1-saboda dukiyarta???
2-saboda kyawunta??
3-saboda danginta ko nasabarta
4-saboda addininta??
?? Daga karshe sai annabi muhammad (s.a.w) ya bamu shwara ka auri ma abociyar addinni hannun ka ta yalwata maana iyalanka zasu sami tarbiyya irn ta addin musulunci????
Duk wanda ya karanta don darajar fiyayyen halitta ya tura wani grp Allah yasa muga annabi amafarkinmu???
Add Comment