Kannywood

Abinda Yafi Damuna Rasuwar mahaifiyata Kafin Na Samu Daukaka

advertisement

Shahararren Mawakin Hausa Aliyu Jubril Namenjo Wanda Akafi Sani Da Namenj, Ya Bayyana Cewa Abunda Ke Damunsa Shine Mamansa Ta Rasu Kafin Ya Sami Daukaka.

Mawakin Hausa Mai Tashe “Namenj”, Ya Bayyana Wannan Ne A Shafinsa Na Instagram. A Yayinda Ya Saki Kundin Wakonkinsa Na Farko, Wanda Ya Kunshi Wakoki Goma.

Wanda a cikin wakokin yayi da nawaka guda 2, 1 daya kuma shahararren mawakin Hausa Hamisu Breaker, 2 kuma Mawakin turanci Joeboy.

Bayan Bayyana Damuwarsa, Ya Mika Godiya Ga Masoya Da Kuma Wasu Sanannun Mutane Wanda Suke Nuna Masa Kauna Da Taimakawa.

Wadannan Mutanen Sun Hada Da MR EAZI, ALI NUHU, ABDULLAHI NUHU, HADIZA GABON, KANNYWOOD, DA SAURANSU.

Sabon Kundin Wakokin Na Namenj Mai Suna The North Star, Ma’ana Tauraron Arewa Yana Nan Yana Zaga Duniya.

#360hausa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button