Kannywood

Abinda Yafi Bani Dariya A Rayuwata – Abale

Shahararren dan wasan kwaikwayo Dady hikima wanda akafi sani da abale ko ojo ko jogodo a shirye shirye daban daban wanda yanzu kusan shi yazama tauraro a shekarar 2021.

Adam Abdullahi Adam, ya kasance mai karau a bangaren likitanci, a asibitin malam Murtala dake kano,

Jarumin ya kasance haifafen jihar kano, ya bayyanawa duniya cewa abinda ya bashi dariya a yayin da yashiga dakin gaggawa na asibitin domin kula da wata mata, matar tana ganinda tace wannan ai dan dabane domin ita ta saba ganinsa yana fitowa a cikin shiri a dan daba.

Duk tunanin wannan matar kishiyarta ce ta turoshi domin ya kasheta sabo da ta saba ganin a cikin finafinan kasashen waje.

Wannan hirar tazo ne a cikin shirin Daga bakin mai ita wanda BBChausa keyi ga dai cikakkiyar hirar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: