-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Abin Da Zan Yi Cikin Shekaru 4 Idan Na Koma Kan Mulki -Shugaba Buhari


1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Labari ya zo mana daga Jaridar Vanguard cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi alkawari idan mutanen Najeriya su ka sake zaben sa a wani karon a 2019, za su ga gagarumin canji a fadin kasar nan.

Shugaban kasar ya nuna cewa Najeriya za ta canza muddin aka sake ba sa wani daman a zabn 2019.

Shugaba Buhari ya kuma yi kira ga ‘Yan siyasan kasar da su yi yakin neman zabe cikin kwanciyar hankali da zaman lafiya.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 656

- Advertisement -

Buhari ya bayyana wannan ne lokacin da yake jawabi game da sabon tsarin Jam’iyyar APC da manufar su na 2019 mai taken ‘Next Level’. Shugaban kasar yayi wannan kawabi ne a wani katafaren daki da ke fadar Shugaban kasa na Villa.

Shugaba Buhari ya tabbatar da cewa shekaru 4 masu zuwa, su na da matukar tasiri kan tattalin arzikin kasar nan. Buhari yace Gwamnatin sa za ta bunkasa tattalin arziki ta kuma yi wa jama’a aiki idan har ya zarce a kan karagar mulkin kasar.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: