Labarai

Abduljabbar Bai Yi Batanci Ga Annabi SAW Ba, Kazafi Aka Yi Masa, Cewar ‘Yan Uwansa

A buɗaɗɗiyar wasiƙa zuwa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wanda ƴaƴan Sheik Nasiru Kabara suka rubuta akan ɗan uwansu Sheik Abduljabbar Nasiru Kabara, mai ɗauke da sunan Sheik Musal Kasiyuni da wasu ƴan uwansa mutun 17, sun ce ɗan uwansa bai yi batanci ga Annabi Muhammed ba, shirin wasu mutane ne kawai.

Sun bayana haka a yayin da suke sanarwa manema mabarai a jiya Lahadi.

Daga Abdulkareem Gambo

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: