A kullum Ina kara godewa tsohon saurayina, da kuma mahaifiyarsa, da ya rabu dani.
Ciwon rabuwa dashi ne ya sani, na koma karatu, na samu nasarori bila adadin bayan yaudarata da yayi.
Yanzu ko bashi da wani aiki sai zaman gulma a gindin bishiya, wani hanin ga Allah baiwa.
Dan haka, Ina kara kira ga yan uwana mata da su dage wajen neman ilimi.
Alhamdulillah gashi Ina bautawa kasata bayan wannan kuma sai digiri na biyu(Masters)
~ Cewar Moofy
© AMINTACCIYA
Add Comment