Biyo bayan muqabala da akai jiya tsakanin wakilan Malam Jihar Kano da kuma Malam Abduljabbar yayinda malaman suka buqaceshi daya tuba izuwa ga Allah indai yasan abubuwan da yake fada wanda suke jawo cecekuce da kuma tayar da husuma tsakanin alummar musulmi basa cikin littattafan da yake iqirarin akwai a ciki.
Se gashi ayau malamin ya fitar da sabuwar sanarwa yana mai nuna tubansa da kuma neman kan hadin malamai wajen yaqi da irin wa’yancan hadisai da yake iqirarin sun saɓa da hankali , kamar yadda zakuji daga bakinsa.
Add Comment