40 Hadith Nawawi: Hadith 21
عَنْ أَبِي عَمْرٍو وَقِيلَ: أَبِي عَمْرَةَ سُفْيَانَ بْنِ عَبْدِ اللَّهِ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ: “قُلْت: يَا رَسُولَ اللَّهِ! قُلْ لِي فِي الْإِسْلَامِ قَوْلًا لَا أَسْأَلُ عَنْهُ أَحَدًا غَيْرَك؛ قَالَ: قُلْ: آمَنْت بِاَللَّهِ ثُمَّ اسْتَقِمْ
رَوَاهُ مُسْلِ
English
On the authority of Abu `Amr — and he is also called Abu `Amrah — Sufyan bin Abdullah ath- Thaqafee (may Allah be pleased with him) who sai
I said, “O Messenger of Allah, tell me something about al-Islam which I can ask of no one but you.” He (peace and blessings of Allah be upon him) said, “Say I believe in Allah — and then be steadfast
(Muslim
Hausa
Daga Abu Amru ko Abu Amrata, Sufyanu ɗan Abdullahi Allah ya yarda da shi ya c
Ya Manzon Allah! Gaya min wata magana a Musulunci wace ba zan tambayi wani game da ita ba, in ba kai ba! Sai ya ce: “Kace na yi imani da Allah, sannan ka dai-daita
Muslimu ne ya ruwaito sh
Add Comment