40 Hadith Nawawi: Hadith 19
عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ عَبَّاسٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا قَالَ: “كُنْت خَلْفَ رَسُولِ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّم يَوْمًا، فَقَالَ: يَا غُلَامِ! إنِّي أُعَلِّمُك كَلِمَاتٍ: احْفَظْ اللَّهَ يَحْفَظْك، احْفَظْ اللَّهَ تَجِدْهُ تُجَاهَك، إذَا سَأَلْت فَاسْأَلِ اللَّهَ، وَإِذَا اسْتَعَنْتَ فَاسْتَعِنْ بِاللَّهِ، وَاعْلَمْ أَنَّ الْأُمَّةَ لَوِ اجْتَمَعَتْ عَلَى أَنْ يَنْفَعُوكَ بِشَيْءٍ لَمْ يَنْفَعُوكَ إلَّا بِشَيْءٍ قَدْ كَتَبَهُ اللَّهُ لَك، وَإِنِ اجْتَمَعُوا عَلَى أَنْ يَضُرُّوك بِشَيْءٍ لَمْ يَضُرُّوك إلَّا بِشَيْءٍ قَدْ كَتَبَهُ اللَّهُ عَلَيْك؛ رُفِعَتْ الْأَقْلَامُ، وَجَفَّتْ الصُّحُفُ
رَوَاهُ التِّرْمِذِيُّ وَقَالَ: حَدِيثٌ حَسَنٌ صَحِيحٌ
وَفِي رِوَايَةِ غَيْرِ التِّرْمِذِيِّ: “احْفَظْ اللَّهَ تَجِدْهُ أَمَامَك، تَعَرَّفْ إلَى اللَّهِ فِي الرَّخَاءِ يَعْرِفُك فِي الشِّدَّةِ، وَاعْلَمْ أَنَّ مَا أَخْطَأَك لَمْ يَكُنْ لِيُصِيبَك، وَمَا أَصَابَك لَمْ يَكُنْ لِيُخْطِئَك، وَاعْلَمْ أَنَّ النَّصْرَ مَعَ الصَّبْرِ، وَأَنْ الْفَرَجَ مَعَ الْكَرْبِ، وَأَنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا
English
On the authority of Abu Abbas Abdullah bin Abbas (may Allah be pleased with him) who said:
One day I was behind the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) (riding on the same mount) and he said, “O young man, I shall teach you some words (of advice): Be mindful of Allah and Allah will protect you. Be mindful of Allah and you will find Him in front of you. If you ask, then ask Allah (alone); and if you seek help, then seek help from Allah (alone). And know that if the nation were to gather together to benefit you with anything, they would not benefit you except with what Allah had already prescribed for you. And if they were to gather together to harm you with anything, they would not harm you except with what Allah had already prescribed against you. The pens have been lifted and the pages have dried.”
It was related by at-Tirmidhi, who said it was a good and sound hadeeth. Another narration.
other than that of Tirmidhi, reads: Be mindful of Allah, and you will find Him in front of you. Recognize and acknowledge Allah in times of ease and prosperity, and He will remember you in times of adversity. And know that what has passed you by (and you have failed to attain) was not going to befall you, and what has befallen you was not going to pass you by. And know that victory comes with patience, relief with affliction, and hardship with ease.
Hausa
Daga Abul-Abbas, Abdullahi ɗan Abbas Allah ya yarda dasu ya ce:
“Na kasance a bayan Annabi (SAW) wata rana, sai ya ce: “ya kai wannan yaro zan sanar da kai wasu kalmomi; ka kiyayi Allah sai ya kiyayeka, ka kiyayi Allah sai ka same shi a gabanka. Idan za ka yi roƙo ka roƙi Allah, idan za ka nemi taimako ka nemi taimakon Allah, ka sani cewa; al-uma in suka taru dan su amfane ka da wani abu, ba za su amfane ka ba, sai da abin da Allah ya riga ya rubuta gare ka. Idan suka taru don su cuce ka da wani abu, ba za su cuce ka ba, sai da abin da Allah ya rubuta shi a kanka. An ɗage alƙaluma, takardu sun bushe”.
Tirmidhi ne ya ruwaito shi, ya ce; Hadisin kyakkyawa ne ingantacce.
A wata riwaya ta wanin Tirmidhi cewa: “Ka kiyayi Allah sai ka same shi a gabanka. Ka yi sabo da Allah cikin yalwa, sai ya saba da kai cikin ƙunci, ka sani cewa; abin da ya kuskure maka dama ba zai same ka ba. Abin da ya same ka dama ba zai kuskure maka ba. Ka sani cewa; nasara tana tare da hakuri, yayewa tana tare da baƙin ciki, kuma tsanani yana tare da sauƙi.
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.companyname.darulshukrm
Add Comment