40 Hadith Nawawi: Hadith 12
عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّم “مِنْ حُسْنِ إسْلَامِ الْمَرْءِ تَرْكُهُ مَا لَا يَعْنِيهِ
حَدِيثٌ حَسَنٌ، رَوَاهُ التِّرْمِذِيُّ وغيره هكذا
English
On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him) who said:
The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said, “Part of the perfection of one’s Islam is his leaving that which does not concern him.”
A hasan (good) hadeeth which was related by at-Tirmidhi and others in this fashion.
Hausa
Daga Abu Hurairah Allah ya yarda da shi ya ce:
Manzon Allah (SAW) ya ce: “Yana daga kyawun Musuluncin mutum barinsa abin da bai da ruwa da shi”.
Hadisi ne kyakkyawa, Tirmidhi ne da waninsa suka ruwaito shi kamar haka.
Add Comment