Gwarzon Marubucin Jaridar Amintacciya Na Shekarar 2020


0 163

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Fitaccen marubuci Sada Bin Suleiman Usman ya lashe gasar Gwarzon Marubuci na Jaridar Amintacciya a shekarar 2020.

Mabiya jaridar Amintacciya ne sukai zaben inda aka zakulo hazikan marubuta su 8 cikinsu Sada yai nasara.

Gasar dai an shirya ta ne domin sada zumunci tsakanin Jaridar da Mabiyan ta inda aka fito da hotunan manyan Marubutan Hausa akace duk hoton wanda yafi samun like shine Gwarzon Gasar.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 627

-Advertisement-

Ba Jaridar Amintacciya ce tai zaben ba Al, umma ne kuma mabiyan ta Jaridar Amintacciya tana Al’fahari da Mabiyan ta sakamakon haka Jaridar tana taya fitaccen Marubuci kuma Gwarzon Marubucin ta Sada Bin Suleiman Usman murnar lashe gasar dafatan Allah yasa ya bada saa.

Kuma Jaridar zata bashi takardar shaidar wannan zabe a gaba Insha Allah

Muna godiya da bibiyar mu sai kuma gasa ta badi in Allah ya kaimu

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.