Labarai

Buhari Ya Bada Umarni a Baiwa mata Yan kwallon Kwando Million Daya Daya

Daga M Injiwa MH

Buhari Ya Bada Umarni a Baiwa mata Yan kwallon Kwando Million Daya Daya

,…….Amma Ya Manta Da Mahaddatan alkur’ani gwamnatin mai Gaskiya

Muna Tunama Shugaban Kasa game Da Yara Da sukayi Musabakar Alkur’ani Mai Girma Tun Bayan Hawansa Mulki
Da Allah Karkashin Gwamnatin sa Mai Kishin Addini Da Arewa
Ya taimaka Ya Tuna Dasu Koda Kyautar alkur’ani Mai Girma Yayi Masu guda Daya Daya Suma

Kamar Yadda Aka Bawa Mata Yan Kwallon Kwando Naira Milyan Daya Daya

Domin Nasan Gwamnatinka Ta Masu Gaskiyace Babu Cuta Babu Cutarwa Babu Banbanci,

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.