2019: An Saka Sunayen Ali Nuhu, Adam A. Zango, Da Sauran Taurarin Fina-finan Hausa Cikin Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaba Buhari
A 2019: An saka sunayen Ali Nuhu, Adam A. Zango, Fati Washa, Maryam Yahaya da sauran taurarin fina-finan Hausa cikin tawagar yakin neman zaben Shugaba Buhari
A cikin tawagar mutane 700 da uwargidan shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta shirya na yiwa mijinta, shugaban kasa, muhammadu Buhari yakin neman saben 2019 akwai sunayen taurarin fina-finan Kannywood da dama.
- Advertisement -
Sunayen wadanda Daily Trust ta wallafa wanda kuma shugaban kasar da kanshi ranar Alhamis zai kaddamar dasu sun hada da mawaka da ‘yan fim na kudu da arewacin kasar nan wadanda suka zo a karkashin jadawalin masu nishadantarwa da kirkire-kirkire.
Akwai kuma sunayen masu ruwa da tsaki a harkar fim din hausa kamar su Ali Nuhu, Adam A. Zango, Fati Washa, Da sabuwar ‘yar fim wadda tauraruwarta ke ci gaba da haskakawa, Maryam Yahaya dadai sauransu.
Ga cikakkun sunayen ‘yan kannywood dake cikin tawagar:
1.Fati Abdullahi Washa
2. Halima Atete
3.Asiya Ahmad
4.Rukayya Dawaiyya
5.Maryam Yahaya
6.Fati Yola.Fati S.U
7.Amal Umar
8.Bilkisu Abdullahi
9.Rukayya Niger
10.Amina Yobe
11.Na’ajatu Ta’annabi
12.Aminu Ala
13.El’muaz Birniwa
14.Adam Zango
15.Hannatu Bashir
16.Ali Isa Jita
17.Husainin Danko
18.Baban Chinedu
19.Alfa Zazee
20.Adamu Nagudu
21.Abubakar Sani
22.Ibrahim Ibrahim
23.Ibrahim Yala
24.Audu Soda
25.Yahaya Makaho
26.Jamilu Roja
27.Jaddah Garko
28.Sadi Sadi
29.Ado Gwanja
30.Jamila Nagudu
31.Fati Shi’uma
32.Hauwa Waraka
33.Fati Niger
34.Autan Waka
35.Abdul Ahmad
36.Sadiq Mafiya
37.Zuwaira Isma’il
38.Murjah Baba
39.Kabiru KB Sure
40.Musa Gombe
41.Zakirai MC Big Boy
42.Ali Nuhu
43.Aminu Ala
44. Samira Ahmad
45. Sadiku Artist
46. Rabiu Baffa
47. Kabiru KB Show
48. Musa Gombe
49. Abubakar gboy
50. Alasan Kwalle
51. Sani Sabo Kwarko
52. Rashida Adamu maisa’a
53.Isa ferushkan
54. Hadiza dadinkowa
55. Rabiu M. yaro jega.
56. siyaku furest gaskiya Dokin large
57. Salisu Bas Dan baiwa
58. Musa Mani
59. Musa Gombe
60. Zakirai MC Big Boy
61. Bello Mohammed Bel