Labarai

π˜π€ππ™π”-π˜π€ππ™π”: Gwamna Matawalle Ya Tsige Dukkanin Masu Ba Shi Shawara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dr Bello Muhammad Matawalle ya sauke dukkan manyan masu ba shi shawara (SSA) a gwamnatin sa, bayan sau ke chiyamonan sa na kananan hukumumin jihar da kuma sauke sakataren gwamnatinsa, shugaban ma’aikatan gidan gwamnati, da kuma ilahirin kwamishinoni a kwanakin baya.

Shin ko me hakan ke nufi? Ko a tarihin siyasar Arewacin Nijeriya an taba samun haka?

Daga Isah Abdullahi Dankane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: